This post was originally published on this site
A yayinda ake tsaka da yawan mace-mace na ban al’ajabi a Kano, jahar ta sake rasa wani jigonta. Dr Ghali Umar na sashen ilimin fasalin gine-gine a jami’ar kimiya da fasaha ta jahar Kano, ya rasu a ranar Litinin, inda hakan ya kara rura wutar tsoro a birnin.
Click here to read full article