Yanzu Yanzu: Wani babban jigon APC ya sauya sheka zuwa PDP a Rivers (hotuna)

This post was originally published on this site

Jam’iyyar APC a jihar Rivers ta rasa daya daga cikin manyan jiga-jiganta, Ambrose Nwuzi zuwa PDP. – Nwuzi da magoya bayansa sun sauya sheka zuwa PDP a karamar hukumar Etche a ranar Lahadi, 30 ga watan Agusta. – Gwamna Wike ne ya tarbi sabbin …

Click here to read full article