Talakawa na da ikon canja kowacce gwamnati, amma fa idan sunyi aiki da hankali

This post was originally published on this site

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya bayyana cewa ‘yan Najeriya na da damar sauya gwamnati a lokacin da suka so. – Sai dai Lamido ya ce mai zabe na da damar yin duk abinda yaso da damarsa. – Ya kuma ce mai zabe na da damar zama …

Click here to read full article