Motoci uku muka siyar kafin karbo mahaifinmu – Dan shugaban CAN ya bayyana

This post was originally published on this site

Miracle, dan Joseph Masin, shugaban kungiyar kiristoci ta kasa reshen jihar Nasarawa, ya ce iyalansa sun siyar da motoci uku kafin biyan kudin fansa don sakin mahaifinsu. An yi garkuwa da Masin a ranar 28 ga watan Mayu yayin da ‘yan bindiga suka kutsa …

Click here to read full article