Gwamna Fintiri ya yi martani a kan zarginsa da kin kiyaye dokoki a filin jirgi

This post was originally published on this site

Gwamnatin jihar Adamawa ta musanta zargin da hukumar kula da tashoshin jiragen sama ta kasa (FAAN) ta yi wa gwamnan jihar, Ahmadu Fintiri. Hukmar FAAN ta zargesa da kin kiyaye dokokin dakile yaduwar cutar korona a filin jirgin sama na Fatakwal a …

Click here to read full article