Da duminsa: Shugaban jam’iyyar APC na jihar Akwa Ibom ya rasu

This post was originally published on this site

Shugaban jam’iyyar APC na jihar Akwa Ibom, Ini Okopido ya mutu. – Ya rasu ne a ranar Laraba sakamkon rashin lafiya a asibitin Ibom Multi specialty Hospital da ke Uyo. – Wani jigon jam’iyyar a jihar ne ya tabbatar da hakan a sa’o’in farko na yau Laraba.

Click here to read full article