Ban yi danasanin barin Ganduje saboda Kwankwaso ba – Dungurawa

This post was originally published on this site

Wani tsohon hadimi na musamman ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jahar Kano kan kawata birane, Hashim Sulaiman Dungurawa, ya ce bai yi danasanin yasar da tsohon ubangidansa da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ba saboda …

Click here to read full article