An sake daura auren ‘mace mai idon mage’ da tsohon mijinta da ya gujeta (Hotuna)

This post was originally published on this siteAn sasanta tsakanin matar nan mai ido launin shudi irin na mage, Risikat Azeez da mijinta wanda ya watsar da su. – An gano hotunan

Read More

Yanzu Yanzu: Wani babban jigon APC ya sauya sheka zuwa PDP a Rivers (hotuna)

This post was originally published on this siteJam’iyyar APC a jihar Rivers ta rasa daya daga cikin manyan jiga-jiganta, Ambrose Nwuzi zuwa PDP. – Nwuzi da magoya bayansa sun sauya

Read More

Mutum uku sun mutu a hatsarin jirgin ruwa a jihar Adamawa

This post was originally published on this siteRahotanni sun kawo cewa wasu mutum uku da aka bayyana a matsayin Melody M, Isaac G., da James S., sun mutu a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a

Read More

Talakawa na da ikon canja kowacce gwamnati, amma fa idan sunyi aiki da hankali

This post was originally published on this siteTsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya bayyana cewa ‘yan Najeriya na da damar sauya gwamnati a lokacin da suka so. – Sai dai

Read More

Da duminsa: Shugaban jam’iyyar APC na jihar Akwa Ibom ya rasu

This post was originally published on this siteShugaban jam’iyyar APC na jihar Akwa Ibom, Ini Okopido ya mutu. – Ya rasu ne a ranar Laraba sakamkon rashin lafiya a asibitin Ibom Multi

Read More

Gwamna Fintiri ya yi martani a kan zarginsa da kin kiyaye dokoki a filin jirgi

This post was originally published on this siteGwamnatin jihar Adamawa ta musanta zargin da hukumar kula da tashoshin jiragen sama ta kasa (FAAN) ta yi wa gwamnan jihar, Ahmadu Fintiri. Hukmar

Read More

Motoci uku muka siyar kafin karbo mahaifinmu – Dan shugaban CAN ya bayyana

This post was originally published on this siteMiracle, dan Joseph Masin, shugaban kungiyar kiristoci ta kasa reshen jihar Nasarawa, ya ce iyalansa sun siyar da motoci uku kafin biyan kudin fansa

Read More

Yawan mace-mace: Kano ta sake rasa wani babban jigonta

This post was originally published on this siteA yayinda ake tsaka da yawan mace-mace na ban al’ajabi a Kano, jahar ta sake rasa wani jigonta. Dr Ghali Umar na sashen ilimin fasalin

Read More

Rawar da coronavirus za ta taka a shari’ar da Dino ya shigar da Adeyemi

This post was originally published on this siteRahotanni sun kawo cewa an shiga halin fargabar cewar annobar coronavirus na iya shafar harkokin zaman shari’ar kotun zaben sanata na yankin

Read More

Ban yi danasanin barin Ganduje saboda Kwankwaso ba – Dungurawa

This post was originally published on this siteWani tsohon hadimi na musamman ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jahar Kano kan kawata birane, Hashim Sulaiman Dungurawa, ya ce bai yi danasanin

Read More